Saturday, August 13, 2022

HAJJIN 2022: Hukumar Jin Dadin Alhazai ta FCT ta gayyaci maniyyata zuwa sansanin Hajji.

0
Hukumar Jin Dadin Alhazai ta FCT za ta fara zango na 2022 masu niyyar zuwa sansanin Hajji na dindindin, wanda ke Bassan Jiwa, kusa...

Shugaban Majalisar Dattawa Abdullahi Yahaya ya canja sheka daga jam’iyyar APC zuwa PDP.

0
Sanata Yahaya Abdullahi, shugaban majalisar dattawa, ya sauya sheka daga jam’iyyar APC mai mulki zuwa jam’iyyar PDP a jihar Kebbi. Mai baiwa Abdullahi shawara kan...

Kotu ta bawa EFCC umarnin tsare Okorocha bisa zargin almundahanar N2.9bn

0
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da umarnin tsare tsohon gwamnan Imo Sanata Rochas Okorocha a hannun hukumar yaki da masu...

An samu barkewar tashin hankali a dei-dei tsakanin ‘yan babura,da yayi sanadiyar mutuwar wasu...

0
Wani hadarin babur da ya afku a garin Dei-Dei da ke unguwar da ke kusa da babbar hanyar Kubwa a Abuja , ya haifar...

An ayyana jahar Gombe a matsayin jahar da tafi lafiya da kwanciyar hankali a...

0
Tsaro: Har ila yau, Jihar Gombe ce mafi aminci a Najeriya Jihar Gombe karkashin jagorancin Gwamna Muhammad Inuwa Yahaya (Dan Majen Gombe) ta kasance jiha...

Ministan babban birnin tarayya Abuja Malam Muhammad Bello, ya gana da sarakun nan kasa...

0
FCTA ta yi magana da sarakunan Abuja game da laifin al'ummomin ba bisa ka'ida ba. ...ya gargadi wayanda ba ‘yan asalin kasar nan ba...

Ministan babban birnin tarayya Malam Muhammad Musa Bello ya kara tabbatar da tsaro ga...

0
Ministan babban birnin tarayya Abuja Malam Musa Muhammad Bello ya  mika sakon taya murna ga dukannin mazauna babban birnin tarayya, musamman mabiya addinin kirista,...

Korarren malamin Apo Sheikh Nura Khalid ya samu sabon mukami.

0
An nada tsohon babban limamin masallacin juma'a na Apo Legislative Quarters, Sheikh Muhammad Khalid, ya jagoranci wani masallacin Juma'a na Abuja. Wannan dai na zuwa...

A tragic story by Anas Iro Danmusa.

0
*Anas Iro Danmusa a passenger on the train wrote*   This is to express my sincere appreciation to the facebook family for being there for us-those...

Attention!Attention!!Attention!!!

0
A press release was presented to the media by the Kaduna State emergency management agency in respect of the Abuja-Kaduna train attacked by some...