Yana da babban hazaka – Jay-Jay Okocha ya bayyana dan wasan da yake so

0
Fitaccen dan wasan Najeriya, Austin Jay-Jay Okocha ya zabi Jude Bellingham na Borussia Dortmund a matsayin dan wasan da yake matukar so a gasar...

Mbappe baya bukatar Neymar a Kungiyar, PSG ta bukace shi da ya tafi

0
PSG ta fadawa daya daga cikin fitattun ’yan wasa Neymar Jr. cewa zai iya barin kulob din a bazara. A cewar RMC Sport, babban yaron...

An nada mista Joe santos paseiro a matsayin kocin Super Eagles na Najeriya.

0
ranar Lahadi ne hukumar kwallon kafa ta Najeriya ta sanar da nadin Mist Joe Santos Peseiro a matsayin sabon kocin kungiyar manyan 'yan wasan...

Senegal Ta Doke Masar A Wasan AFCON Ta Karshe Na 2021 

0
Senegal ce  kasar da ta ci gasar cin kofin nahiyar Afirka bayan ta doke Masar da bugun fanariti.  Wannan dai shi ne karon farko...

MAI TSARON GIDA A GASAR WASAN CIN KOFIN AFRIKA YA DAWO FAGEN DAAGA,BAYAN WARKEWA...

0
Babban kungiyar kwallon kafa ta kasa Nijeriya wato super eagles na ci gaba da burgewa a kasar Kamaru a matsayin daya daga cikin manyan...

 Guinea-Bissau ta yi alfaharin kawo karshen rawar da Super eagles ta taka a wasan...

0
  Yan wasa da jami'an kasar Guinea-Bissau sun yi alkawarin kawo karshen gasar da Najeriya ta yi ba tare da an doke su ba a...

NIGERIA SUPER EAGLES AT IT AGAIN (NIGERIA VS SUDAN) By Fatima Abubakar

0
The super eagles of Nigeria are through to the last-  16 at the Africa cup of Nations this evening. the first goal was attained...

Najeriya na da yan wasan da za su lashe gasar AFCON inji Mohamed Salah

0
Kyaftin din kasar Masar Mohamed Salah ya bayyana ra'ayinsa game da 'yan wasan Super Eagles na Najeriya gabanin wasansu na farko na rukuni a...

AFCON 2021: Ahmed Musa ya bar sansanin Super Eagles

0
Kyaftin din Super Eagles, Ahmed Musa, ya fice daga sansanin atisayen tunkarar gasar cin kofin Afrika ta 2021. Musa bai buga atisayen karshe na kungiyar...

Cristiano Ronaldo Has Now Scored Against All Serie A Teams

0
Juventus superstar, Cristiano Ronaldo, has now scored against every Serie A opposition he has faced. Ronaldo scored twice in the first half, as Juve beat...