AFCON 2021: Ahmed Musa ya bar sansanin Super Eagles
Kyaftin din Super Eagles, Ahmed Musa, ya fice daga sansanin atisayen tunkarar gasar cin kofin Afrika ta 2021.
Musa bai buga atisayen karshe na kungiyar...
EPL: Mun yi kewan Ronaldo – Ten Hag ya fada, bayan sun tashi wasa...
Kocin Manchester United, Erik ten Hag, ya ce 'yan wasansa sun yi kewan Cristiano Ronaldo bayan da suka tashi kunnen doki 1-1 da Chelsea...
NIGERIA SUPER EAGLES AT IT AGAIN (NIGERIA VS SUDAN) By Fatima Abubakar
The super eagles of Nigeria are through to the last- 16 at the Africa cup of Nations this evening. the first goal was attained...
Mbappe baya bukatar Neymar a Kungiyar, PSG ta bukace shi da ya tafi
PSG ta fadawa daya daga cikin fitattun ’yan wasa Neymar Jr. cewa zai iya barin kulob din a bazara.
A cewar RMC Sport, babban yaron...
MAI TSARON GIDA A GASAR WASAN CIN KOFIN AFRIKA YA DAWO FAGEN DAAGA,BAYAN WARKEWA...
Babban kungiyar kwallon kafa ta kasa Nijeriya wato super eagles na ci gaba da burgewa a kasar Kamaru a matsayin daya daga cikin manyan...
Jerin Kasashen Afirka 4 da suka kai wasan daf da na kusa da karshe...
Bayan shekaru 92 da yunkurin 49, wata tawagar Afirka ta kai wasan kusa da na karshe a gasar cin kofin duniya.
Morocco ta zama tawaga...
Kofin Duniya: Benzema zai koma tawagar Faransa
Karim Benzema na iya sake komawa cikin tawagar Faransa a gasar cin kofin duniya na 2022.
Tun da farko an cire dan wasan mai shekaru...
Uwargidan shugaban kasa ta karbi bakuncin Yan Wasan Super Falcons a Aso Rock
Uwargidan shugaban kasa, Sanata Oluremi Tinubu, a halin yanzu tana karbar bakuncin ‘yan kungiyar kwallon kafar mata ta Najeriya, Super Falcons, a fadar shugaban...