YADDA AKE HADA GARIN KUNUN TSAMIYA DA KUNUN TSAMIYA
Yin garin kunun tsamiya wanni hanya ne da zaku bi domin rage wa kanku aiki, shi de kunun tsamiya kunu ne da yake da...
Yadda ake hadda miyan karas
Miyan karas, miya ne dake cike da dandano, kuma miya ne da idan kika gwada zaki so ki kara.
Binciken kimiyya ya bayyana cewa bayan...
YADDA AKE HADDA CORN DOG
Da farko de shi corn dog ba da naman kare ake yinsa ba domin wasu idan suka ji corn dog sai su zata naman...
Yadda ake hadda salak mai daddi
Hadaddiyar hanyar hada salak in Najeriya na gargajiya salad mai daddi. Salak na da launi mai kyau, yana cike da abubuwan gina jiki, yana...
Kurakurai guda 4 da ya kamata ku guji tafkawa a matsayinku na masu...
Gas Cookers na ɗaya daga cikin hanyoyin da yawancin mutane ke amfani da wajen girka abincinsu. Saboda yana da sauƙi da sauri fiye da...
Yadda ake hada yoghurt a gida
Yoghurt sanannen abinci ne kuma mai gina jiki, wanda ba kawai yana da sauƙi ba ne kuma ya dace a ci yana da daɗi...
Yadda ake Hadda Meat Potatoe Balls
Abubuwan Bukata Sune:
Dankalin turawa
Nikakken nama
Attaruhu
Thyme
Curry
Tafarnuwa
Citta
Sinadarin dandano
Gishiri
Man gyada
Albasa
Yadda Ake Hadawa
Da farko zamu fere...
YADDA AKE HADA LEMUN VIRGIN STRAWBERRY PINA COLADA
Wannan lemun haddiyar lemu ce wadda ake hada ta da strawberry,abarba,madaran kwakwa.Yana da saukin hadawa kuma yana da daddin sha.
ABUBUWAN BUKATA SUNE:
Abarba mai...
YADDA AKE HADDA CHOCOLATE CUPCAKE
Chocolate cupcake, cake ne amma na chocolate kuma cake ne da ake yinsa a kananan kofin hada cake, yana da zaki ga daddi ga...
YADDA AKE HADA PAN CAKE
Pancake ya kasance daya daga cikin kayan mar mari na girke girke,wadda uwar gida zata iya yinshi a matsayin karyawa,zata iya yiwa yara idan...