An sake rushe gine-gine da aka gina a Jabi daki biyu ba bisa ka’ida...

0
A ranar Alhamis din da ta gabata ne hukumar babban birnin tarayya ta cire wasu gine-ginen da ba su dace ba ,da ke dakile...

An kaddamar da taron samar da zaman lafiya tsakanin addinai a Abuja.

0
Hukumar kula da babban birnin tarayya Abuja ta kara zage damtse wajen ganin an samar da zaman lafiya da hadin kan addinai a yankin. Da...

Na gargadi Peter Obi da wuce gona da iri;inji Wole Soyinka.

0
Wanda ya lashe kyautar Nobel, Farfesa Wole Soyinka, ya ce ya gargadi dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour, LP, Peter Obi kan wuce...

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ayyana ranar Juma’a 7 ga wata da Litinin 10 ga...

0
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranakun Juma’a 7 da Litinin 10 ga Afrilu, 2023 a matsayin ranakun hutu domin bukukuwan Easter na bana. Ministan harkokin cikin...

Game da rashin tsaro a Abuja:An rusa gidajen kwana na bacha da gidajen wanka...

0
Game da rashin tsaro: An rusa gidajen kwana na bacha a Idu da aka gina ba bisa ka'ida ba. Domin hana aikata miyagun laifuka a...

DA DUMI-DUMINSA: INEC ta tsayar da ranar zabe a Kebbi, Adamawa, da sauran zabuka...

0
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta sanya ranar Asabar 15 ga watan Afrilu domin gudanar da zaben gwamnoni da na ‘yan...

Bello ya yi kira ga Kamfanoni da su bunkasa ababen more rayuwa.

0
Ministan babban birnin tarayya Malam Muhammad Bello ya yi kira ga kamfanoni da aka kafa a wannan yanki da su yaba kokarin gwamnati na...

Yadda muke ba da fifiko ga tsarin cibiyoyi don haɓaka kudaden shiga -Inji Haruna...

0
Mukaddashin shugaban hukumar tara kudaden shiga na babban birnin tarayya (FCT-IRS), Mista Haruna Abdullahi ya ce hukumar gudanarwar hukumar ta ba da fifiko ga...

Ministan babban birnin tarayya Malam Muhammad Musa Bello,ya yi kira ga hukumomin zirga-zirga-zirgan Ababen...

0
Ministan babban birnin tarayya, Malam Muhammad Musa Bello, ya yiya bukaci hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta babban birnin tarayya Abuja da sauran...

An kawar da haramtattun kasuwanni, ’yan damfara a Arab road, da ke Kubwa.

0
A ranar Alhamis din da ta gabata ne hukumar babban birnin tarayya, ta kori kasuwar haramtacciyar hanyar Arab junction, da barayin da ke Kubwa. Kasuwar...