Ministan babban birnin tarayya Malam Muhammad Musa Bello,ya yi kira ga hukumomin zirga-zirga-zirgan Ababen...

0
Ministan babban birnin tarayya, Malam Muhammad Musa Bello, ya yiya bukaci hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta babban birnin tarayya Abuja da sauran...

An kawar da haramtattun kasuwanni, ’yan damfara a Arab road, da ke Kubwa.

0
A ranar Alhamis din da ta gabata ne hukumar babban birnin tarayya, ta kori kasuwar haramtacciyar hanyar Arab junction, da barayin da ke Kubwa. Kasuwar...

Chelsea za ta karbi bakuncin Real Madrid, Man City za ta karbi bakuncin Bayern...

0
CHELSEA za ta kara da Real Madrid mai rike da kofin gasar zakarun Turai a wasan kusa da na karshe.   Pep Guardiola zai kara da...

INEC ta kare kwangilar da ta bayar ga kamfani dake da alaka da Binani na...

0
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta kare kwangilar buga kayan zabe ga Kamfanin Buga takardu na Binani Printing Press Limited.   Ana zargin kamfanin buga...

Ina Son wadda zasu gaji mulki su cigaba da Yakin Da Cin Hanci Da Rashawa  –...

0
  Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nuna fatansa na ganin harsashin da gwamnatinsa ta kafa a yakin da ake yi da cin hanci da rashawa...

Mutane 17 Sun Mutu, Uku Sun Raunata A Hadarin Mota A Kano

0
    A kalla mutane 17 ne aka tabbatar da mutuwarsu sannan wasu uku suka jikkata a wani hatsarin mota da ya afku a kauyen Yaura...

Duk da Umarnin da Gwamnan Gombe ya bayar, ‘Yan Sanda sun ki wargaza wuraren...

0
Duk da umarnin da gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya bayar na a gaggauta rusa duk wuraren binciken jami’an tsaro a jihar, binciken...

An fara gudanar da jawabai ga alhazan hajjin bana a Abuja.

0
Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Babban Birnin Tarayya (FCT) da ke Abuja, za ta gudanar da aikinta na farko na ilimi da wayar da...

Matsalar tsaro:An kawar da kasuwan wucin gadi na tsohuwar Sakatariya saboda masu aikata miyagun...

0
A n kawar da shahararriyar kasuwar wucin gadi da ’yan kasuwa a bayan tsohuwar Sakatariyar Tarayya, Area 1 Garki.  An ce korar da aka yi a...

Dage zabe na iya shafar fara kidayar 2023 – NPC

0
Fara kidayar gidaje da yawan jama'a na kasa na shekarar 2023 da aka shirya tun a ranar 29 ga watan Maris mai yuwuwa dage...