Rushewar gini a Ademola Adetokunbo a Wuse II yayi sanadiyar mutuwar mutane 2 tare...

0
Ma’aikatan gine-gine biyu sun rasa rayukansu yayin da wasu shida suka tsere da raunuka bayan da wani shingen ginin ya fado musu, a wani...

An cafke wani ma’aikacin POS a kwara a bisa zargin sa da kashe naira...

0
Jami’an ‘yan sanda sun kama wani ma’aikacin kamfanin Point of Sale wanda rahotanni suka bayyana cewa ya yi zagon-kasa ne bayan da wani bankin...

An zargi Aisha Binani da ba da naira biliyon biyu ga jami’in zabe domin...

0
Yar takarar gwamnan jihar Adamawa a karkashin jam'iyyar All Progressives Congress, Sanata Aishatu Dahiru, wacce aka fi sani da Binani, ta musanta zargin cewa...

Rikici yayin da INEC ta musanta bayyana Binani a matsayin wanda ta lashe zaben...

0
  Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta musanta bayyana Aisha Binani a matsayin wadda ta lashe zaben gwamnan jihar Adamawa. Naija News ta...

Mu leka zuwa ga Fitattun matan Nijeriya guda shida da aka zaba a matsayin...

0
An dade ana muhawara kan inganta shigar mata a harkokin siyasa da shugabanci amma abin sha’awa shi ne, a cikin shekaru 60 da Najeriya...

Mutuwar dana ya kawo karshen rashin jituwa na da mawaki Wizkid na shekaru 12...

0
  Fitaccen mawakin kasar Najeriya na Afrobeat, David Adeleke, wanda aka fi sani da Davido, ya bayyana cewa, a lokacin da ya yi fama da...

Zababben dan majalisar wakilai a mazabar Chibok a jihar Borno ya rasu.

0
Nuhu Clark, zababben dan majalisar wakilai na mazabar Chibok a majalisar dokokin Borno ya rasu. An ruwaito cewa Clark, wanda ke karbar magani a Indiya,...

Jam’iyyar PDP ta jihar Zamfara ta tayar da kura, inda ta zargi APC na...

0
Jam’iyyar PDP reshen jihar Zamfara ta koka kan shirin da gwamnati mai mulki ke yi na muzgunawa tare da kame mambobinta. Idan ba a manta...

Tinubu ne ya lashe zaben shugaban kasa na 2023-;In ji INEC.

0
Hukumar zabe mai zaman kanta ta bukaci kotun sauraron kararrakin zaben shugaban kasa da ke Abuja da ta yi watsi da duk wasu kararrakin...

An dakatar da aikin gine-gine a Gaduwa da aka gina ba bisa ka’ida ba.

0
An dakatar da aikin gine-gine  a ranar Talata ta yau  qn umurci wani mai wani gida a yankin Gaduwa da ya dakatar da aiki...