Yayin da Sabbin kudade suka kara wahala ‘yan Najeriya na jiran Shugaba Buhari ya...
Kin amincewa da tsofaffin N500 da N1,000 da aka yi a jiya ya kara tabarbare sakamakon kin karbar kudaden da bankunan suka yi ba...
Rashin Tsaro:An Rarrabawa ‘yan Sandan Yankin Abuja Na’urorin Aiki na Zamani.
Hukumar babban birnin tarayya Abuja ta raba na'urori daban-daban ga jami'an tsaro da ke aiki a yankin, da nufin karfafa yaki da rashin bin...
Da dumi-dumin ta Hukumar zabe mai zaman kanta ta dage zaben Gwamnoni da ‘yan...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta dage zabukan gwamnoni da na ‘yan majalisar jiha da aka shirya gudanarwa a ranar 11 ga watan Maris...
An yi kira ga Majalisar Dinkin Duniya kan zurfafa Ilimin Dijital a tsakanin Matan...
An yi kira ga Majalisar Dinkin Duniya kan zurfafa Ilimin Dijital a tsakanin Matan Afirka da 'Yan Mata
An bukaci Majalisar Dinkin Duniya da ta...
Yayin bikin mata ta duniya gidauniyar Helpline Foundation ta ba da tallafi ga mata.
A yayin da duniya ke bikin ranar mata ta duniya, gidauniyar Helpline ta mabukata a Abuja ta taya daukacin mata da mabukata da ta...
Yar Kasar Najeriya, Iyabo Masha Ta Zama Darakta Na Farko Na G-24
Kungiyar gwamnatocin kasashe 24 mai kula da harkokin kudi da ci gaban kasa da kasa (G24) ta sanar da nadin Dr Iyabo Masha a...
Mahaifiyar fitaccen malamin addinin musulunci Sheikh Ahmad Abubakar Gumi ta rasu.
Mahaifiyar fitaccen malamin addinin musulunci Sheikh Ahmad Abubakar Gumi, ta rasu.
Sheikh Ahmad Gumi ya sanar cewa mahaifiyar tasa ta rasu ne a wani Asibiti...
Akpabio, Kalu, Barau da Wasu Sun Fara Fafatawar Shugabancin Majalisar Dattawa
Gabanin kaddamar da majalisar dokokin kasa karo na 10 a watan Yuni, wasu zababbun Sanatoci sun fara fafutukar neman shugabancin majalisar.
Ana sa ran masu...
Ana zargin wani dan sanda da harbe wani mutum akan Sa’in san zaben gwamna...
Wani dan sanda da har yanzu ba a tantance ba a Mopol 8 Jos, jihar Filato, an rahoto cewa ya harbe wani matashi a...
Majalisar Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa Na PDP, Gwamnoni, Sanatoci Sun Shirya Gaggarumin Zanga-zanga...
Kungiyar yakin neman zaben jam’iyyar PDP, Gwamnonin PDP, Sanatoci da dattawan jam’iyyar sun shirya wata gagarumar zanga-zanga zuwa ofishin INEC a yau Litinin, News...












