Ana zargin wani dan sanda da harbe wani mutum akan Sa’in san zaben gwamna...

0
  Wani dan sanda da har yanzu ba a tantance ba a Mopol 8 Jos, jihar Filato, an rahoto cewa ya harbe wani matashi a...

Majalisar Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa Na PDP, Gwamnoni, Sanatoci Sun Shirya Gaggarumin Zanga-zanga...

0
Kungiyar yakin neman zaben jam’iyyar PDP, Gwamnonin PDP, Sanatoci da dattawan jam’iyyar sun shirya wata gagarumar zanga-zanga zuwa ofishin INEC a yau Litinin, News...

Rikicin BVAS;ANA IYA DAGE ZABEN GWAMNONI DA NA MAJALISUN JIHOHI IDAN……….

0
Za a iya dage zaben gwamnoni da na ‘yan majalisar jiha da za a yi a ranar Asabar a fadin kasar nan, sai dai...

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sauka a Doha da yammacin Asabar ta yau,domin halartar...

0
A ziyararsa ta hudu a shekarar 2023, shugaban kasa, Manjo Janar Muhammadu Buhari (mai ritaya), a daren Asabar ya isa Doha, babban birnin kasar...

An ceto wasu mutane 14 da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su a...

0
Dakarun sashe hudu na Operation Whirl Punch da na musamman na bataliya ta 167 na sojojin Najeriya sun ceto mutane 14 da aka yi...

A yaau ranar Juma’a ne kotun kolin kasar ta bayar da umarnin ci gaba...

0
A yaau ranar Juma’a ne kotun kolin kasar ta bayar da umarnin ci gaba da aiki da tsofaffin takardun kudi na N200, N500, da...

An samu hastarin tarwatsewan danyen mai, ya kashe mutane da dama a jihar Ribas

0
  Ana fargabar mutane da dama da suka hada da mata sun mutu sakamakon hatsarin tarwatsewan danyan mai a wani wurin hako danyen mai a unguwar...

Limamin cocin Katolika na Sokoto Matthew Hassan Kukah ya yabawa ‘yan takarar shugaban kasa...

0
Limamin cocin Katolika na Sokoto, Matthew Kukah, ya yabawa ‘yan takarar shugabancin kasa na jam’iyyun siyasa 18, da suka fafata a zaben shugaban kasa...

ATIKU DA OBI SUN DAUKAKA KARA GAME DA SAKAMAKON ZABEN SHUGABAN KASA DA AKA...

0
Yan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Peoples Democratic Party da na Labour Party, Atiku Abubakar da Peter Obi sun garzaya kotun zaben shugaban kasa...

Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ne ke jagorantar zaman majalisar zartarwa ta tarayya a...

0
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ne ke jagorantar zaman majalisar zartarwa ta tarayya a fadar gwamnati dake Abuja. Taron na FEC na wannan makon shi...