Kamfen din Tinubu ya ki amincewa da Nadin Naja’atu Muhammad a matsayin Kodinetan PSC
Majalisar yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar APC ta yi watsi da nadin Naja’atu Muhammad a matsayin kodinetan hukumar kula da ayyukan ‘yan...
Kwankwaso Zai Samu Kuri’u 25% A Jihohi 24 da Babban Birnin Tarayya – NNPP
Gabanin zaben shugaban kasa da za a yi a ranar 25 ga watan Fabrairu mai magana da yawun jam'iyyar New Nigeria People's Party (NNPP)...
CBN Zai Saki Kudaden Zabe Ga INEC A Ranar Talata
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa ta bayyana fatan ganin an biya bukatar kudin da ta gabatar wa babban bankin Najeriya a ranar...
Kwanaki hudu bayan dakatar da Binani, wani kwamitin APC ya dakatar da mataimakin shugaban...
KWANA 10 bayan da News Point Nigeria ta fitar da rahoto na musamman cewa, kwamitin zartarwa na karamar hukumar Yola ta Kudu ta dakatar da 'yar...
APC Ta Dakatar Da Aisha Binani A Adamawa
Mako guda kafin zaben 2023, rikicin da ya dabaibaye jam’iyyar All Progressives Congress a jihar Adamawa a ranar Juma’a, ya dauki wani salo, yayin...
An Tsinci Gawar Dan Wasan Kwallon Ghana Atsu
An gano gawar tsohon dan wasan Ghana Christian Atsu bayan wata girgizar kasa da ta afku a kasar Turkiyya, kamar yadda kafafen yada labarai...
DA DUMINSA:CBN Ya Umarci Bankuna Da Su Karbi Tsofaffi N500, N1,000
Babban bankin Najeriya ya umarci bankunan da su fara karbar tsofaffin takardun kudi na N500 da N1,000 daga hannun jama’a nan take.
Duk da haka,...
Mummunan Zanga-zanga Ta Barke A Legas Kan Sabbin Naira
Zanga-zangar ta barke a wasu yankuna a kan babbar hanyar Legas zuwa Ikorodu a jihar Legas saboda karancin sabbin kudin Naira da kuma wahalhalun...
Wasu yan bindiga sun kai hari cibiyar horaswa na INEC a Anambra
Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun kai hari makarantar sakandare ta Ukpor wurin da Hukumar Zabe Mai Zaman...
Mu Ba Masau kudi bane, Na Nemi Naira Miliyan Biyu A Wajan Matar Shettima A...
SANATA Oluremi Tinubu, uwargidan dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar All Progressives Congress, Bola Tinubu, ta bayyana cewa ta roki matar abokin takarar mijinta,...












