Wasu ‘yan bindiga sun kashe mutum 1,sun jikkata 1,tare da sace mutum 7 a...

0
Wasu ‘yan bindiga da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne a daren ranar Talata sun kai hari a unguwar Arab Road Extension...

SAMUN MAN KOLMANI: MANYAN SHUGABANNI GOMBE SUN YI ZIYARAR GODIYA GA SHUGABAN KASA BUHARI  

0
Tawagar shugabannin siyasa da na addini da ‘yan kasuwa daga jihar Gombe karkashin jagorancin gwamna Muhammad Inuwa Yahaya sun je fadar shugaban kasa da...

Nuhu Ribadu ya janye daga kalubalantar nasarar Binani

0
Tsohon shugaban hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC, kuma daya daga cikin masu neman takarar gwamna a jam’iyyar...

Zargin kasafin kudi: Kwamitin majalisar dattawa ta kalubalanci ministan kudi

0
A jiya ne kwamitin majalisar dattawa mai kula da kasafin kudi ta kalubalanci ministar kudi, kasafin kudi da tsare-tsare ta kasa, Misis Zainab Ahmed,...

Hukumar NALDA ta ba da tabbacin cewa kasar ba zata fuskanci karancin abinci...

0
Hukumar bunkasa filayen noma ta kasa NALDA ta baiwa ‘yan Najeriya tabbacin cewa kasar ba za ta fuskanci matsalar karancin abinci ba a shekara...

Malam Muhammad Musa Bello, ya dakatar da aikin ginin Katampe Extension.

0
A bisa zargin karkatar da aikin babban birnin tarayya Abuja, Ministan babbanbbirnin tarayya Abuja, ya bayar da umarnin dakatar da duk wani aikin share...

Jami’an tsaro sun kai farmaki kan masu hada-hadar kudi ba bisa ka’ida ba,kuma da...

0
A ranar Litinin din da ta gabata ne hukumar babban birnin tarayya ta sake dawo da wani mataki na dakile ’yan kasuwar ba bisa...

Sakon taron manema labarai na Sakataren Yada Labarai na Jam’iyyar PDP na Kasa, Hon....

0
 Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) da ke cike da rudani sakamakon karuwar farin jinin jam’iyyar PDP da ‘yan takararmu gabanin zabukan 2023, ta kara...

Majalisar dattawa ta yi aiki da sabon umarnin Shugaban Majalisar Dattawa, inda ta umarci...

0
Majalisar dattawa ta yi aiki da sabon umarnin Shugaban Majalisar Dattawa, inda ta umarci CNA mai barin gado da ta mika wa CNA riko...

Sakatariyar Noma da raya karkara na babbar birnin Tarayya Abuja,ta samar da shirin bunkasa...

0
Sakatariyar Noma da Raya Karkara ta Babban Birnin Tarayya (FCT) ta hada gungun kwararru a fannin kiwon dabbobi domin samar da shirin bunkasa kiwo...