Kungiyar masu ba da shawara kan harkokin kiwon lafiya, ta ce ma’aikatan kiwon lafiya...
Kungiyar masu ba da shawara kan harkokin kiwon lafiya ta Najeriya ta nuna cewa tara daga cikin 10 masu ba da shawara kan harkokin...
NNPC LTD, tace kada ‘yan Najeriya su shiga siyan Man fetur na firgici,domin babu...
karon farko cikin makonni bayan da aka fara karancin Man Fetur, Gwamnatin Tarayya a ranar Laraba, inda ta bayyana cewa babu wani shiri na...
Sarkin Zazzau Ahmad Bamali,yayi kira ga mata da su jajirce wurin neman kowane ilmi...
Sarkin Zazzau, Ahmad Bamali, ya ce Najeriya na bukatar shugabannin da za su gyara matasa domin su kasance masu rikon amana a kasar nan...
Gwamnatin ta biya kungiyar ASUU cikakken albashin watan Nuwamba 2022.
Malaman da ke karkashin kungiyar malaman jami’o’i sun karbi cikakken albashi na watan Nuwamba 2022, kamar yadda aka ruwaito.
An kuma tattaro cewa bashin watanni...
DOAS unveils FCT mobile advert, haulage permits for 2023.
The Department of Outdoor Advertisement and Signage (DOAS) of the Federal Capital Territory Administration (FCTA) has launched FCT/State mobile advertisement and haulage permits for...
Tsohon dan wasan Ingila, Heskey ya bukaci Liverpool da ta sayi Osimhen
Tsohon dan wasan Ingila Emile Heskey ya shawarci Liverpool da ta sayi Victor Osimhen.
Rahotanni sun bayyana cewa Liverpool na cikin kungiyoyin da ke son...
Kofin Duniya: Benzema zai koma tawagar Faransa
Karim Benzema na iya sake komawa cikin tawagar Faransa a gasar cin kofin duniya na 2022.
Tun da farko an cire dan wasan mai shekaru...
Kiwon Lafiya: Bagudu ya amince da zaftare kashi 3% daga albashin ma’aikatan gwamnati
Gwamna Atiku Bagudu na jihar Kebbi ya amince a cire kashi 3% na albashin ma'aikatan gwamnatin jiharsa a karkashin shirin inshoran lafiya na Kebbi...
Hare-hare a ofisoshin INEC ba zai hana zaben 2023 ba – Yakubu
Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) a ranar Litinin, ta ba da tabbacin cewa hare-haren da ake kai wa cibiyoyinta ba zai hana gudanar da...
Gwamnatin tarayya ta fara bada hutun haihuwa ga ma’aikatan gwamnati maza
Gwamnatin tarayya ta amince da fara hutun haihuwa na kwanaki 14 ga ma’aikatan gwamnatin tarayya maza.
An ce hutun haihuwa na jami’an maza da matansu...












