DA DUMI-DUMI: SSANU da NASU sun dakatar da yajin aikin bayan ganawa da Ministan...

0
A yau Asabar ne kungiyar manyan ma’aikatan jami’o’in Najeriya (SSANU) da kungiyar masu zaman kansu ta NASU suka dakatar da yajin aikin da suke...

Masu garkuwa da mutane jirgin kasa zasu iya aurar da Lois mai shekara 21...

0
Rahotanni daga wasu majiya mai tushe sun nuna cewa ‘yan ta’addan sun sako wasu mutane hudu da suka yi garkuwa da a cikin fasinjojin...

Four More Victims released by their Abductors today.

0
The terrorists that attacked the AK-9 Abuja-Kaduna train passengers on March 28, on Friday, released four more hostages including an 85-year-old woman, Hajiya Halimatu...

Rashin Tsaro:An ci gaba da ruguza maboyar masu aikata miyagun laifuka a hanyoyin dogo...

0
An kama wasu masu safarar miyagun kwayoyi guda biyu da  wasu uku da ake zargi da aikata laifuka Hukumar kula da babban birnin tarayya Abuja...

ASUU AND THE FEDERAL GOVERNMENT ARE YET TO RESOLVED THE ONGOING STRIKE.

0
The Academic Staff Union of Universities on Thursday said it would not call off its strike until the salary arrears of its members were...

 Gwamnatin Jigawa ta rufe dukkan makarantu saboda barazanar tsaro

0
Gwamnatin Jigawa ta ce ta bayar da umarnin rufe dukkan makarantu a fadin jihar saboda barazanar tsaro. A cewar NAN, kwamishinan ilimi na jihar...

APC ba za ta sha wahala wajan lashe zaben 2023 ba, in ji Masari

0
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Masari, ya ce jam’iyyar APC ba za ta sha wuya ba wajen lashe zaben 2023 ba. Da yake magana da manema labarai a...

Dalar Amurka miliyan 85 sun makale: Emirates ta dakatar da dukkan zirga-zirgar jiragen sama...

0
Kamfanin jiragen sama na Emirates ya sanar da dakatar da zirga-zirgar jiragensa zuwa Najeriya daga ranar 1 ga Satumba, 2022. Kamfanin dillancin labaran iqna ya...

Majalisar Wakilai ta fara bincikan Ma’aikatar Aikin Gona kan N18.6bn da ake zargin an...

0
Kwamitin majalisar wakilai mai kula da asusun gwamnati ta fara bincike kan Naira biliyan 18.6 da ma’aikatar noma da raya karkara ta tarayya ta...

Rundunar yan sandan Najeriya sun kai samame a Dawaki da Dutsen Alhaji tare da...

0
Tawagar runduna ta biyar ta rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen babban birnin tarayya Abuja, a daren Laraba, ta tarwatsa wata maboyar da ke unguwar...