Hukumar babban birnin tarayya za ta gina gidajen bahaya 10000 a yankin.
Hukumar kula da babban birnin tarayya Abuja ta ce ta fara yunkurin gina bandakunan jama’a 10,000 a wurare masu muhimmanci a fadin yankin.
Daraktan hukumar...
KUNGIYAR MALAMAN JAMI’O’I SUN SHIGA SABON YAJIN AIKI NA MAKWANNI 12.
Wata sanarwa da shugaban ASUU, Farfesa Emmanuel Osodeke ya sanya wa hannu, ta ce hakan na nufin bai wa gwamnati isasshen lokaci domin shawo...
Hukumar Hajji ta yi kira ga maniyyata da su cika kudaden su.
Mahajjatan da suka yi tanadin ajiya don gudanar da aikin hajjin mai zuwa a hukumar jin dadin alhazai ta babban birnin tarayya,da su cika...
Ministan yada labarai da al’adu Mr Lai Muhammed yace shirya fina-finai na iya kawo...
An yi kira ga masu shirya fina-finan Najeriya dasu yi amfani da basirarsu wajen shirya fina-finai don dorewar hadin kan Najeriya da kuma bunkasa...
FCTA TA GANA DA KWAMANDOJIN TSARO DON SAKE DABARU KAN LAMARIN TSARO.
A yau jumma'a ne hukumar babban birnin tarayya Abuja ta gana da kwamandojin hukumomin tsaro daban-daban da kuma shugabannin sauran bangarorin kungiyoyi na...
GWAMNATI ZA TA IYA SANYA MASANA’ANTAR KERE-KERE TA JAWO HANKULAN MASU ZUBA JARI.
Karamar ministar babban birnin tarayya Abuja, Dakta Ramatu Tijjani Aliyu, ta bayyana cewa babbar hanya daya tilo da gwamnati za ta iya sanya masana’antar...
An kai hari tare da yin garkuwa da ‘yan hukumar Taskforce na FCTA a...
An samu tashin hankali a yau Alhamis yayin da wasu gungun ‘yan bata-gari suka kai hari, suka jikkata, yayin da suka yi garkuwa da...
DPO mai murabus na harabar FCTA Rahma Thomas, ta yi kira ga hadin gwiwa...
Domin tabbatar da tsaron rayuka da dukiyoyi a Abuja, babban birnin tarayya (FCT), an gargadi jami’an tsaro musamman jami’an ‘yan sanda da su kasance...
Ambaliyar ruwan sama a gundumar Lokogoma.
Biyo bayan ruwan sama kamar da bakin kwarya da aka yi a gundumar Lokogoma da ke babban birnin tarayya Abuja, wanda aka samu da...
HAJJIN 2022: FCT MPWB TA GUDANAR DA FADAKARWA NA ILIMI DA DARASI NA BIYU...
HAJJIN 2022: FCT MPWB TA GUDANAR DA FADAKARWA NA ILIMI DA DARASI NA BIYU GA ALHAZAI.
Kimanin wata guda kenan da fara jigilar fasinjoji zuwa...