Friday, May 17, 2024

KASAR KANADA TA YABAWA WIKE SABODA KIRKIRAR SAKATARIYAR MATA.

0
Jakadan kasar Canada a Najeriya, Jamie Christoff, ya yabawa ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, bisa samar da sakatariyar harkokin mata a babban birnin...

Majalisar Shari’a ta musanta baiwa Gwamnonin Jihohi wa’adin nada Alkalai

0
Hukumar kula da harkokin shari’a ta kasa (NJC) ta yi watsi da wata wasika da aka ce ta fito daga gare ta, inda ta...

YANZU-YANZU EFCC ta cafke Tsohon Ministan Sufurin Jirage, Hadi Sirika kan zargin Badakalar...

0
Hukumar dake yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta kama Hadi Sirika, bisa zargin almubazzaranci da sama da Naira Biliyan...

Gwamnonin APC Sunyi Zaman Sirri, Ganduje Zai Iya Zama Sabon Shugaban Jam’iyyar

0
A yammacin ranar Laraba ne gwamnonin jam’iyyar APC suka gudanar da taro a bayan fage, domin tattaunawa kan halin da jam’iyyar ke ciki, bayan murabus...

TAWAGAR HUKUMAR ALHAZAI TA NAJERIYA ZA SU TASHI ZUWA SAUDIYYA A GOBE LAHADI.

0
TAWAGAR HUKUMAR ALHAZAI TA NAJERIYA ZA SU TASHI ZUWA SAUDIYYA A GOBE LAHADI Daga Fatima Abubakar   Sanarwar wadda ke dauke da sa hannun mataimakin Darakta...

UN Commits to Deepening Partnership with Gombe State To Foster Development Across Key Sectors.

0
The United Nations (UN) has pledged its commitment to support and collaborate with the administration of Governor Muhammadu Inuwa Yahaya of Gombe State in...

Ya kamata yawan al’umman arewa yayi tasiri wajen samun romon damokuradiyya – Farfesa Sadiq...

0
Ya kamata yawan al’umman arewa yayi tasiri wajen samun romon damokuradiyya - Farfesa Sadiq Umar Abubakar Gombe Gyara kayanka Babban daraktan gudanarwa na kungiyar Dattawan Arewa...

Kungiyar JUAC ta garkame kofofin shiga FCTA da FCDA .

0
Yayin da yajin aikin gama gari da kungiyar kwadago ta kira ya shiga rana ta biyu, kungiyar FCTA/FCDA Labour, da hadin gwiwar kungiyar Action...

Jirgin fasinjojin Japan Airlines ya kama da wuta bayan da yayi karo da Jirgin...

0
Jirgin fasinjojin Japan Airlines ya kama da wuta bayan da yayi karo da Jirgin jigila. Jirgin saman Japan ya yi karo da na jigilar kaya,Wanda...

“Ba ni da niyyar mayar da Legas babban birnin Nijeriya'”- Tinubu

0
Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa ba shi da niyyar mayar da Legas babban birnin Nijeriya daga Abuja. Mai bai wa shugaban kasar...