Tsohon Mataimakin Shugaban kasa Atiku Abubakar ya bayyana kudirin sa na tsayawa takaran Shugaban...
A jiya 23 ga watan maris 2022,tsohon Shugaban kasa Atiku Abubakar ya bayyana cewa,ya yanki tikitin tsayawa takaran Shugaban kasa a karkashin Jamm'iyar PDP...
Hukumar EFCC ta ba da beli ga gwamna Obiano.
Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta ba da beli ga tsohon Gwamnar jahar Anambra Mr Willie Obiano bayan ya...
BABBAN TARON KUNGIYAR YADA LABARAI TA NAJERIYA KARO NA 76.
A yau ne 22 ga watan maris 2022,kungiyar yada labarai ta Najeriya ke gudanar da babban taron ta karo na 76 a Abuja.
Taron wanda...
HANAAN BUHARI TA HAIFI DA NAMIJI A KASAR TURKIYA.
A lahadin da ya gabata ,ashirin ga watan maris(20-03-2022).ne aka samu karuwa a fadar Shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Hanaan 'ya ce ga shugaba Buhari da...
MINISTAN FCT YA YIWA DALIBAN FCT KYAUTA A FASAHA DA KIMIYA..
1. Mai girma. Ministan babban birnin tarayya, Malam Muhammad Musa Bello ya yabawa daliban makarantar sakandiren kimiyyar gwamnati dake yankin Garki,da Gwagwalada a bisa nasarar...
Ziyara akan kasuwanci tsakanin Nahiyar Arab da Najeriya
. Kokarin da Gwamnatin FCT ke yi na ganin an saka hannun jarin kasashen waje kai tsaye zuwa babban birnin tarayya yana samun sakamako...
Shugaba Muhammad Buhari ya rubuto wasikar da ta ba Shugaban Riko na kasa na...
Shugaban kasa, Manjo Janar Muhammadu Buhari (mai ritaya) ya umurci gwamnonin jam’iyyar All Progressives Congress da su baiwa shugaban kwamitin riko na kasa...
ASUU TA KARA TSAWAITA YAJIN AIKI DA SATI TAKWAS.
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta kara tsawaita yajin aikin da take yi da makwanni takwas bayan da Gwamnatin Tarayya ta gaza yin gamsasshen magance duk wasu batutuwan...
Uwargidan Abba kyari ta yanke jiki ta fadi a cikin kotu yayin da kotu...
Uwargidan mataimakin kwamishinan ‘yan sandan da aka dakatar, Abba Kyari, a yau Litinin ta fadi a babban kotun tarayya da ke Abuja.
Ramatu Yakubu Kyari...
Ranakun da aka Kirkiro Jihohi 36 A kasar Nijeriya.
Ga jerin Jihohi 36 a Najeriya da kwanakin da aka kirkiro su.
Ga su nan.
Jihar Abia.
An kafa jihar Abia a ranar 27 ga watan...