Monday, May 13, 2024

Breaking News, NAF aircraft crashes pilots feared death.

0
The Nigerian Air Air Force trainer aircraft crashes in Kaduna this evening of the 19th of April 2022. The aircraft crashes around the airforce training...

Courtesy Visit to NTA

0
The Management of NBMOA Wednesday, paid a Courtesy Call on the DG NTA, Mallam Yakubu Ibn Mohammed, as part of its advocacy activities for...

Abokan ciniki,’yan kasuwa da kamfanoni sun shiga firgici yayin da babban bankin Najeriya ta...

0
Babban bankin Najeriya ta sanya sabon dokar hana fitar da kudade ga daidaikun mutane da kungiyoyi, wanda zai fara aiki a ranar 9 ga...

Bikin fina-finan Abuja zai bunkasa harkokin yawon bude ido – Minista

0
Karamar ministar babban birnin tarayya, Dr. Ramatu Aliyu a yau Alhamis, ta ce bikin fina-finan na Zuma da ke tafe zai bunkasa harkokin yawon...

Buhari zai dawo kwanaki kafin a mika mulki a ranar 29 ga Mayu; Likitan...

0
  Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kasance a birnin Landan na tsawon mako guda bisa umarnin likitan hakori wanda ya fara duba sa. Shugaban zai dawo ne, kwanaki...

EPL: Mun yi kewan Ronaldo – Ten Hag ya fada, bayan sun tashi wasa...

0
  Kocin Manchester United, Erik ten Hag, ya ce 'yan wasansa sun yi kewan Cristiano Ronaldo bayan da suka tashi kunnen doki 1-1 da Chelsea...

Jamiyyar PDP na jan hankalin kan bidiyon ‘ta’addanci’ na Yahaya Bello

0
Yayin da kasar nan ke shirin tunkarar zaben shekara ta 2023, wani kalaman ta'addanci da ake zargin gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi dayi...

Allah Zai Zabar mana Shugaban Najeriya Na Gaba, Oba Na Benin Ya Gayawa Atiku

0
Oba na Benin, Oba Ewuare II, a ranar Asabar, ya shaidawa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar People’s Democratic Party, Alhaji Abubakar Atiku, cewa...

Jarumin bahubali Prabhas yayyi magana akan alakar sa da abokiyar aikinsa jaruma Anushka Shetty

0
  Akwai wasu mutane da ake ganin suna kama kuma sun dace da juna kuma daya daga cikin irin mutanen nan sune Prabhas da Anushka...

Sultan Ya Ayyana Ranar Alhamis 1 Ga Watan Zul Hijjah, Asabar Sallah

0
Sarkin Musulmi kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci ta Najeriya (NSCIA), Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar III, ya ayyana ranar Alhamis 30 ga...