Kofin Duniya: Benzema zai koma tawagar Faransa
Karim Benzema na iya sake komawa cikin tawagar Faransa a gasar cin kofin duniya na 2022.
Tun da farko an cire dan wasan mai shekaru...
Kiwon Lafiya: Bagudu ya amince da zaftare kashi 3% daga albashin ma’aikatan gwamnati
Gwamna Atiku Bagudu na jihar Kebbi ya amince a cire kashi 3% na albashin ma'aikatan gwamnatin jiharsa a karkashin shirin inshoran lafiya na Kebbi...
Hare-hare a ofisoshin INEC ba zai hana zaben 2023 ba – Yakubu
Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) a ranar Litinin, ta ba da tabbacin cewa hare-haren da ake kai wa cibiyoyinta ba zai hana gudanar da...
Gwamnatin tarayya ta fara bada hutun haihuwa ga ma’aikatan gwamnati maza
Gwamnatin tarayya ta amince da fara hutun haihuwa na kwanaki 14 ga ma’aikatan gwamnatin tarayya maza.
An ce hutun haihuwa na jami’an maza da matansu...
KOTU TA SAKE TABBATAR DA SANATA AISHATU BINANI A MATSAYIN YAR TAKARAR KUJERAR GWAMNA...
Wata kotun daukaka kara da ke zamanta a Yola, babban birnin jihar Adamawa ta mayar da Sanata Aishatu Ahmed Binani a matsayin 'yar takarar...
TOZALI TV LAUNCHES DSTV ONBOARDING WITH EXCITING 7TH HENNA BALL AND AWARDS
The 7th Henna Ball & Awards Night 2022, is taking place on Saturday, November 26, at the International Conference, Abuja.
The Henna Ball, a Corporate...
An sace wani magidanci da iyalansa a Gusau, inda masu garkuwan suka nemi kudin...
Wasu ‘yan bindiga da ake kyautata zaton ‘yan ta’adda ne sun yi garkuwa da mutane hudu da suka hada da namiji da mace da...
Bayan Barazanar Raba Jiha: An Yi Zaman Sulhu Tsakanin Atiku Da Kauran Bauchi
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, a ranar Talata ya zauna da dan takarar kujerar shugaban kasan jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar, a...
DA DUMI-DUMIN SA.KOTU TA AIKA DA SHUGABAN HUKUMAR EFCC ABDULRASHEED BAWA GIDAN YARI BISA...
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta samu Shugaban Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) Abdulrasheed Bawa...
An yi garkuwa da Uwargidan mataimakin kwamanda Janar na NSCDC reshen jahar Nasarawa.
Uwargidan Kwamandan Rundunar civil Defence na Kwamand da ke Nasarawa,Apolos Dandaura, an yi garkuwa da matar sa ne a ranar Larabar da ta gabata,...











