Buhari Ya Bukaci Amaechi, Malami, Da Sauran Masu Ido Akan Kujeru Da Su Yi...
An bukaci daukacin mambobin majalisar zartaswar tarayya (FEC) da ke neman mukamai a zaben shekara ta 2023 da su yi murabus kafin ranar Litinin,...
Hukumar babban birnin tarayya za ta gina gidajen bahaya 10000 a yankin.
Hukumar kula da babban birnin tarayya Abuja ta ce ta fara yunkurin gina bandakunan jama’a 10,000 a wurare masu muhimmanci a fadin yankin.
Daraktan hukumar...
KUNGIYAR MALAMAN JAMI’O’I SUN SHIGA SABON YAJIN AIKI NA MAKWANNI 12.
Wata sanarwa da shugaban ASUU, Farfesa Emmanuel Osodeke ya sanya wa hannu, ta ce hakan na nufin bai wa gwamnati isasshen lokaci domin shawo...
Hukumar Hajji ta yi kira ga maniyyata da su cika kudaden su.
Mahajjatan da suka yi tanadin ajiya don gudanar da aikin hajjin mai zuwa a hukumar jin dadin alhazai ta babban birnin tarayya,da su cika...
FCTA TA GANA DA KWAMANDOJIN TSARO DON SAKE DABARU KAN LAMARIN TSARO.
A yau jumma'a ne hukumar babban birnin tarayya Abuja ta gana da kwamandojin hukumomin tsaro daban-daban da kuma shugabannin sauran bangarorin kungiyoyi na...
An kai hari tare da yin garkuwa da ‘yan hukumar Taskforce na FCTA a...
An samu tashin hankali a yau Alhamis yayin da wasu gungun ‘yan bata-gari suka kai hari, suka jikkata, yayin da suka yi garkuwa da...
Ambaliyar ruwan sama a gundumar Lokogoma.
Biyo bayan ruwan sama kamar da bakin kwarya da aka yi a gundumar Lokogoma da ke babban birnin tarayya Abuja, wanda aka samu da...
HAJJIN 2022: FCT MPWB TA GUDANAR DA FADAKARWA NA ILIMI DA DARASI NA BIYU...
HAJJIN 2022: FCT MPWB TA GUDANAR DA FADAKARWA NA ILIMI DA DARASI NA BIYU GA ALHAZAI.
Kimanin wata guda kenan da fara jigilar fasinjoji zuwa...
TSARE-TSAREN AIKIN HAJJIN BANA
Hukumar Hajj ta yanke shawarar raba kujerun ne bayan nazari kan aikin Hajjin 2019.
Jaridar Muslim News ta ruwaito cewa lalacewar wuraren aikin Hajji da...
Daya daga cikin mata biyu masu ciki da aka yi garkuwa da su a...
Daya daga cikin mata masu ciki da harin jirgin kasan Abuja zuwa kaduna ya ritsa da su a ranar 28.ga watan maris da ya...












