Fa’idodin 8 da Azumin keyi ga Lafiyar Jama’a.

0
Duk da karuwar shaharar da ya yi a baya-bayan nan, azumi al'ada ce da ta samo asali tun shekaru aru-aru kuma tana taka rawa...

AMFANIN KURKUM GA LAFIYAR DAN ADAM

0
Kayan yaji da aka sani da kurkum na iya zama ƙarin ingantaccen abinci mai gina jiki a rayuwar dan adam. Yawancin karatu masu inganci sun...

Shugaba Muhammad Buhari ya rubuto wasikar da ta ba Shugaban Riko na kasa na...

0
Shugaban kasa, Manjo Janar Muhammadu Buhari (mai ritaya) ya umurci gwamnonin jam’iyyar All Progressives Congress da su baiwa shugaban kwamitin riko na kasa...

ASUU TA KARA TSAWAITA YAJIN AIKI DA SATI TAKWAS.

0
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta kara tsawaita yajin aikin da take yi da makwanni takwas bayan da Gwamnatin Tarayya ta gaza yin gamsasshen magance duk wasu batutuwan...

Uwargidan Abba kyari ta yanke jiki ta fadi a cikin kotu yayin da kotu...

0
Uwargidan mataimakin kwamishinan ‘yan sandan da aka dakatar, Abba Kyari, a yau Litinin ta fadi a babban kotun tarayya da ke Abuja. Ramatu Yakubu Kyari...

Majalisar dinkin duniya ta ayyana 8 ga watan maris a matsayin ranar mata na...

0
Fiye da karni guda da ya wuce,mutane da dama na bikin tunawa da zagayowar 8 ga watan maris ta kowace shekara musamman saboda karrama...

RIKICIN APC,AN NADA GWAMNA ABUBAKAR SANI BELLO A MATSAYIN SHUGABAN JAMM’IYAR APC TA KASA

0
A dai dai lokacin da ake rade-radin cewa,Shugaba Muhammadu Buhari ya tuge Mai Mala Buni a matsayin shugaban fati na APC inda aka nada...

A YAU NE AKA GURFANAR DA KYARI DA WASU MUTUM SHIDA A GABAN KOTU.

0
Hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta gurfanar da DCP Abba Kyari da wasu mutum shida a gaban mai shari’a Emeka...

SUFETO JANAR NA ‘YAN SANDA YA AMINCE DA SABBIN KA’IDOJIN SANYA TUFAFI GA ‘YAN...

0
Sufeto janar na ‘yan sanda Usman Baba,ya amince da sabuwar kuma ingantattatun ka'idoji sanya tufafi ga mata jami'an da ke ba su damar sanya...

ASUU TA ZARGI SHUGABA BUHARI,KUMA TA CI ALWASHIN BA ZATA SAKE ZAMA DA GWAMNATIN...

0
  A Yayin da ‘yan Nijeriya ke nuna bacin ran su kan tallafin dala miliyan 1 da shugaban kasa muhammadu Buhari ya bayar ga kasar...