Rahama Sadau Za Ta Yi Fim Din Bollywood A Karon Farko Bayan An dakatar...
Jarumar fina -finan kasar Najeriya, Rahama Sadau, na shirin fara fitowa a masana'antar fina -finan Indiya na Bollywood.
Sadau, a ranar Alhamis daya gabata, ta...
Kotu ta umarci ‘yan sanda da su binciki Safara’u da Ado Gwanja
Kotun Shari’ar Shari’a ta Jihar Kano, Bichi, ta umarci rundunar ‘yan sandan Kano da ta kaddamar da bincike kan Mista 442 Safiyya Yusuf (Safara’u),...
Jarumi Ali Nuhu Ya wallafa Sabon Hoton Dan Sa, Ahmad A Yayin Da Yake...
Iyaye da yawa suna ba wa 'ya'yansu daman zabi a lokacin zabar abun da suke so su zama. Shahararren jarumin Kannywood Ali Nuhu ya...
Rayuwa ta na cikin hadari;in ji Hadiza Gabon.
Jarumar fina-finan Kannywood, Hadiza Gabon, ta shaida wa wata kotun shari’a da ke zamanta a Kaduna cewa rayuwarta na cikin hadari.
Wani ma’aikacin gwamnati mai...
Kayattattun Hotunan Kafin Biki Na Yusuf Buhari Da Zahrah Bayero
Da namiji tilo guda ga shugaban kasan nijeriya Muhammadu Buhari, Yusuf Buhari zai auri iyar sarkin Bichi Nasir Ado Bayero, Zahra Bayero.
Daurin auren da...
TSOHUWAR JARUMAN FINA FINAN HAUSA MANSURAH ISAH TAYI ZAZZAFAN MARTANI KAN RABUWAN AURENTA.
Fitacciyar jaruman finafinan hausa kuma tshohuwar matan jarumi sani danja mansurah isah tayi Allah wadai da irin kalaman da mutane keyi mata na suka...
Matar Yusuf Buhari, Zahra ta kamala karatunta da first class a fannin Kimiyyar Gine-gine
Matar dan shugaba Buhari, Yusuf Buhari, watto Zahra Bayero, ta kammala karatun digiri na farko a fannin Architectural Science a jami'ar kasar Birtaniya. Surukarta,...
Dan tsohon shugaban kasa, Marigayi Umar Musa ‘Yar’Adua zai daura aure da amaryarsa, Yacine.
An ruwaito cewa Shehu Yar’Adau daya daga cikin ‘ya’yan tsohon shugaban kasa Umar Musa Ya’Adua na shirin auren amaryarsa, Yacine. Za a daura aurensu...
KAYATATTUN HOTUNAN BIKIN DINAN CIKA SHEKARU SITIN NA MAI MARTABA MUHAMMAD SUNUSI NA BIYU
A ranar goma sha biyar ga watan augusta, shekara ta 2021 ne, kungiyar Nigeria Platform (NP) suka hadawa Mai Martaba Muhammad Sunusi Lamido na...
Fitacciyar mawakiyar Indiya Lata Mangeshkar ta rasu tana da shekaru 92 a duniya
Lata Mangeshkar fittaciya ce ta waƙar Hindi, tayi waƙoƙi sama da 5,000 wakokin cikin fina-finai sama da 1,000.
Shahararriyar mawakiyar Indiya Lata Mangeshkar, wadda ta...