Friday, September 29, 2023

Sarkin Musulmi Muhammadu Sa’ad Abubakar III ya cika shekaru 66 a duniya.

0
A ranar Laraba ne da ya gabata,Shugaban kasa, Manjo Janar Muhammadu Buhari (mairitaya),ya bi sahun daukacin al’ummar Musulmi wajen taya Sarkin Musulmi Muhammadu Sa’ad...

kasashe shida a Duniya Masu yin mulkin Sarauta maimakon Dimokuradiyya

0
Duk da cewa kashi 90 cikin 100 na dukkan kasashen duniya shugabanni ne da jama’a suka zaba, amma har yanzu muna da wasu kasashen...

Dan tsohon shugaban kasa, Marigayi Umar Musa ‘Yar’Adua zai daura aure da amaryarsa, Yacine.

0
An ruwaito cewa Shehu Yar’Adau daya daga cikin ‘ya’yan tsohon shugaban kasa Umar Musa Ya’Adua na shirin auren amaryarsa, Yacine. Za a daura aurensu...

Allah Yayiwa Babban Mawaki Sound Sultan Rasuwa.

0
‘Yan Nigeria na cike da alhinin rasuwar babban mawakin turanci da yaren yarbawa, Olanrewaju Ganiu Fasasi wanda aka fi sani da sound sultan Mawakin ya...

Allah yayiwa jarumin kannywood Ahmed tage rasuwa.

0
Allah yayiwa daya daga cikin fitaccen jarumi mai daukar hoto (camera man) na masana’antar kannywood malam Ahmad Aliyu tage rasuwa, tage ya rasu ne...

TSOHUWAR JARUMA FATI SLOW TA CE NAZIRU SARKIN WAKA YA CIRE MATA KEBURA CASA...

0
Tsohuwar Yar wasan Hausa Fatima Slow ta kannywood Fati slow tace mawaki Naziru sarkin waka ya cire mata kebura casa'in da tara daga jikinta...

Jaruma rahma sadau tayi murnar cika shekaru 29

0
  Fitacciyar jarumar rahma sadau ta cika shekaru 29 da haihuwa. Jarumar wanda ta kasance fitacciya kuma ake damawa da ita a kamfanin shirya fina finan...

HANAAN BUHARI TA HAIFI DA NAMIJI A KASAR TURKIYA.

0
A lahadin da ya gabata ,ashirin ga watan maris(20-03-2022).ne aka samu karuwa a fadar Shugaban kasa Muhammadu Buhari. Hanaan 'ya ce ga shugaba Buhari da...

Yan sanda Sun Kammala Binciken Gawar Mawaki Mohbad

0
  Rundunar ‘yan sandan Najeriya a ranar Alhamis ta ce ta yi nasarar kammala binciken da aka yi wa gawar Ilerioluwa Aloba, wanda aka fi...

KAYATATTUN HOTUNAN BIKIN DINAN CIKA SHEKARU SITIN NA MAI MARTABA MUHAMMAD SUNUSI NA BIYU

0
A ranar goma sha biyar ga watan augusta, shekara ta 2021 ne, kungiyar Nigeria Platform (NP) suka hadawa Mai Martaba Muhammad Sunusi Lamido na...