Majalisar wakilai ta ƙi yarda a yafe wa ɗalibai kuɗin WAEC da NECO da...

0
A ranar Laraba 26 ga watan Oktobar 2023  ne Majalisar Tarayya ta yi fatali da roƙon neman amincewa da ƙudiri kan batun ɗaliban sakandare...

KASAR KANADA TA YABAWA WIKE SABODA KIRKIRAR SAKATARIYAR MATA.

0
Jakadan kasar Canada a Najeriya, Jamie Christoff, ya yabawa ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, bisa samar da sakatariyar harkokin mata a babban birnin...

Ko da ba zan iya biya tallafin yara ba, har yanzu tana bayyana ni...

0
Tunji 'Teebillz' Balogun, tsohon mijin mawakiya Tiwa Savage, ya yaba mata kan sanya shi a matsayin jarumin uba ga dan su Jamal dan shekara...

Wike ya ki amincewa da bukatar hukumar kwastam ta Najeriya na kwato fili da...

0
Ministan babban birnin tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya yi watsi da bukatar hukumar hana fasa kwauri ta kasa (NCS) na sake duba filayen da...

Gudanar Da Mulki A Zamanance: Jihar Gombe Ta Sha Ruwan Lambobin Yabo.

0
...Yayin Da GOGIS Ta Zama Zakara A Tsarin Taswira Da Zamanantar Da Harkokin Filaye. ...Hukumar Tabbatar Da Bin Ƙa'idoji Da Tsare-Tsare Na Gombe Kuma Ya...

Nyesom Wike,ya kaddamar da rundunar hadin gwiwa na jami’an tsaro domin dakile ayyukan barayin...

0
Da yake kudurin fatattakar ‘yan fashin kan iyaka da kuma kawar da barazanar ‘yan fashin da suka addabi yankin, Ministan babban birnin tarayya, Nyesom...

Da dumi-dumi-Shugaba Bola Tinubu ya amince da kafa hukumar kula da ma’aikata a Abuja,...

0
Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya janye hukumar babban birnin tarayya, FCTA, daga asusun bai daya, wato Treasury Single Account, TSA, inda ya share hanya...

Gwamnatin tarayya ta fara rabon kayayyakin abinci iri-iri ga mazauna yankuna shida na babban...

0
Gwamnatin babban birnin tarayya ta fara rabon kayan abinci iri-iri ga marasa galihu da ke yankin da nufin rage wahalhalun da ke tattare da...

DA DUMI DUMI: Kotu ta yanke wa dan sanda Vandi hukuncin kisa ta hanyar...

0
Babbar kotun jihar Legas da ke zama a dandalin Tafawa Balewa annex, Igbosere, tsibirin Legas ta yanke ma wani mataimakin Sufeton ‘yan sanda (ASP)...

Gwamnatin Jihar Kano Ta Rufe Asibitin Da Ke Da Ma’aikata Biyu

0
Hukumar kula da cibiyoyin kiwon lafiya masu zaman kansu ta jihar Kano (PHIMA) ta rufe wani asibiti mai zaman kansa mai suna Choice Clinic...