Karin Farashin Man Fetur: Gwamnatin tarayy Na Aiki Don Sauƙaƙe Radaddin da yan Najeriya...

0
Sakataren Gwamnatin Tarayya (SGF) George Akume yana tabbatar wa ‘yan Najeriya shirin gwamnati na rage radadin tashin farashin man fetur. Tun bayan cire tallafin man...

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa Ya Nada Farfesoshi Biyu, Dan Ajimobi, Dan Jarida, Da Wasu...

0
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Jibrin Barau, ya nada Farfesa Muhammad Ibn Abdullahi a matsayin shugaban ma’aikata; Farfesa Bashir Muhammad Fagge, Mashawarci na Musamman...

Gwamnatin Legas ta yi karin haske game da binne mutane 103 da ENDSARS ta...

0
  Gwamnatin jihar Legas ta yi martani kan wata takarda da aka wallafa da ke nuna amincewarta da N61,285,000 don gudanar da jana’izar mutane 103...

Tinubu, Adesola,da Hafsoshin Soja za su halarci taron tsaro na farko na yankin kudu...

0
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, Adesola da  Shugabannin Ma'aikata za su halarci taron ASIS Int'l Sub-Saharan African confab mako mai zuwa. Abuja, babban birnin tarayyar...

Bayan Shekaru 27, ‘Yan sandan Amurka Sun Bude Bincike Kan Kisan Tupac, Sun Fara...

0
Yan sanda a Nevada sun tabbatar da cewa sun bayar da sammacin bincike a wannan makon dangane da kisan gillar da aka yi wa...

Gwamnonin APC Sunyi Zaman Sirri, Ganduje Zai Iya Zama Sabon Shugaban Jam’iyyar

0
A yammacin ranar Laraba ne gwamnonin jam’iyyar APC suka gudanar da taro a bayan fage, domin tattaunawa kan halin da jam’iyyar ke ciki, bayan murabus...

Karin Farashin Man Fetur: Kungiyar Malaman Kwalejin Ilimi ta umurci Malamai su yi aiki sau...

0
Kungiyar malaman kwalejojin ilimi (COEASU) ta umurci mambobin kungiyar su rika zuwa aiki sau biyu a mako sakamakon karin farashin man fetur da ake...

Yayin aikin tsaftace muhalli,an kama mabarata da dama a babban birnin tarayya Abuja.

0
A ci gaba da kokarin da take yi na tsaftar Abuja, tawagar da ke aiki a cibiyar kwamandoji da tsare-tsare na hukumar babban birnin...

Gwamnan Kano Ya Nada Jarumi AlMustapha A Matsayin ES Na Hukumar Tace Fina-Finai, Da...

0
Gwamnan jihar KANO, Abba Kabir Yusuf wanda aka fi sani da Abba Gida Gida ya nada jarumin Kannywood, Abba AlMustapha a matsayin babban sakataren...

Wata Budurwa Yar Kasar Norway Ta Zo Najeriya, Ta Auri Dan Banga A Jihar...

0
Wani mamba na rundunar yan banga Isah Hamma Joda, ya auri Diana Maria Lugunborg, ‘yar kasar Norway a jihar Adamawa, a karshen makon nan. An ce...