POWER RESTORED IN SOME PARTS OF ABUJA AS ELECTRICITY WORKERS CALLED OFF STRIKE.
The National Union of Electricity Employees (NUEE) has suspended its nationwide strike for two weeks.
The secretary-general of the union, Joe Ajaero, said this Wednesday...
ATTACK ON POLICE:Drastic measures had been taken by the FCTA Administration
Few months after some miscreants assaulted and broke a Police Officer's head, injuring other task force members of the Federal Capital Territory Administration (FCTA),...
FCT-IRS partners NFIU to strengthen Tax Compliance
PRESS STATEMENT
FCT-IRS partners NFIU to strengthen Tax Compliance
In a bid to expand the tax net and nudge tax compliance in the territory, the Federal...
An bukaci gwamnatin tarayya da kada ta hana tuka babura
Shugaban kungiyar All okada Union Forum na karamar hukumar Gwagwalada da ke babban birnin tarayya Abuja, Malam Kabir Dahiru, ya roki gwamnatin tarayya da kada...
Buhari zai gabatar da kasafin kudin 2023 a watan Satumba
Don hana wani sauyi, ana sa ran shugaban kasa Muhammadu Buhari zai gabatar da kasafin kudin shekarar 2023 ga majalisar dokokin kasar a watan...
2023:Wike ya kuma gana da Peter Obi da Wasu Gabanin zaben 2023.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya sake ganawa da dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour, Peter Obi. Haka kuma a taron da aka gudanar...
‘Yan sanda sun fatattaki ‘yan ta’adda a Katsina, sun kwato dabbobi
Ana fargabar an kashe ‘yan ta’adda da dama tare da raunata wasu da dama bayan da wata tawagar jami’an ‘yan sanda suka dakile harin...
Buhari Ya Kaddamar da Majalisar kawo karshen Maleriya a Abuja
A ranar Talata ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da kwamitin yaki da cutar zazzabin cizon sauro a Najeriya a fadar shugaban kasa...
Yajin aiki: ASUU za ta gana da gwamnatin tarayya a ranar Talata
A yau Talata ne kungiyar malaman jami’o’i za ta gana da wakilan gwamnatin tarayya kan yajin aikin da ta dade tana yi.
Da yake magana...
Yan Bindiga Sun Sace Kwamishina A Nasarawa
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da Kwamishinan Yada Labarai na Jihar Nasarawa, Yakubu Mohammed Lawal.
An ce an sace Lawal ne daga gidansa da...