RIKICIN APC,AN NADA GWAMNA ABUBAKAR SANI BELLO A MATSAYIN SHUGABAN JAMM’IYAR APC TA KASA

0
A dai dai lokacin da ake rade-radin cewa,Shugaba Muhammadu Buhari ya tuge Mai Mala Buni a matsayin shugaban fati na APC inda aka nada...

A YAU NE AKA GURFANAR DA KYARI DA WASU MUTUM SHIDA A GABAN KOTU.

0
Hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta gurfanar da DCP Abba Kyari da wasu mutum shida a gaban mai shari’a Emeka...

SUFETO JANAR NA ‘YAN SANDA YA AMINCE DA SABBIN KA’IDOJIN SANYA TUFAFI GA ‘YAN...

0
Sufeto janar na ‘yan sanda Usman Baba,ya amince da sabuwar kuma ingantattatun ka'idoji sanya tufafi ga mata jami'an da ke ba su damar sanya...

ASUU TA ZARGI SHUGABA BUHARI,KUMA TA CI ALWASHIN BA ZATA SAKE ZAMA DA GWAMNATIN...

0
  A Yayin da ‘yan Nijeriya ke nuna bacin ran su kan tallafin dala miliyan 1 da shugaban kasa muhammadu Buhari ya bayar ga kasar...

GWAMNATIN JIHAR LEGAS TA RUFE HAVILLAH EVENT CENTRE, INDA AKA YI ANFANI DA MAN...

0
Hukumar tsaro a jihar Legas da ta Rapid Squad Response sun rufe cibiyar taron Havillah. Kwamishinan yada labarai da dabaru na jihar Legas Gbenga Omotosho...

Abun mamaki Wata mata ta kashe mijinta da wuka saboda kishi  a jihar Nasarawa

0
  Wata matar aure mai suna Atika ta daba wa mijinta wuka har lahira a kan matarsa ​​ta biyu a Angwa Yerima da ke Mararaba...

WE ARE NOT RECRUITING-FCT HOSPITAL CAUTION PUBLIC.

0
We're not recruiting - FCT Hospital The FCT Hospital Management Board has disowned a post currently trending on social media claiming that it is receiving...

MATSALAR TSARO,WAZIRIN KATSINA YA AJIYE SARAUTAR SA.

0
  Wazirin Katsina na biyar a gidan Sarautar Sullubawa, Alhaji Sani Abubakar Lugga, ya ajiye rawaninsa a yau Alhamis 24/2/2022, kamar yadda jaridun Katsina City...

BABBAN KOTUN TARAYYA DA KE ABUJA TA AMINCE DA CI GABA DA TSARE KYARI...

0
A ranar talata da ta gabata ne,wani babban kotu da ke Abuja,ta ba hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa,izinin ci gaba da...

GOBARA TA LASHE WANI SASHE NA HEDIKWATAR MA’AIKATAR KUDI TA TARAYYA ABUJA.

0
Da misalin karfe shida da minti hamsin ne na safiyar yau laraba,gobara ta tashi a wani sashe na Hedikwatar ma'aikatan kudi na tarayya Abuja. Wutan...