Thursday, January 27, 2022

Zargin Shaye-Shaye Da Ake Yin Mu Ina Ganin Shi A Matsayin Babban Rashin Fahimta...

0
Fitaccen mawakin hausa hamisu breaker, ya bayyana rashin jin dadinsa game da zargin shaye-shaye da ake yin masa, a wata hira da BBC HAUSA ...