Kungiyar daliban Najeriya ta yi umurni ga daliban Najeriya da su fito kan tituna...

0
Kungiyar daliban Najeriya ta kasa a ranar Juma'a ta umurci dalibai da su mamaye titunan Abuja da tukwanen dafa abinci, katifunsu, da sauran illolinsu...

HAJJIN 2022: FCT MPWB TANA GUDANAR DA JAGORANTAR MAHAJJATA HARSHE 7.

0
SANARWA HAJJIN 2022: FCT MPWB TANA GUDANAR DA JAGORANTAR MAHAJJATA HARSHE 7. Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Babban Birnin Tarayya (FCT) da ke Abuja, za ta...

Tsohon Mataimakin Shugaban kasa Atiku Abubakar ya bayyana kudirin sa na tsayawa takaran Shugaban...

0
A jiya 23 ga watan maris 2022,tsohon Shugaban kasa Atiku Abubakar ya bayyana cewa,ya yanki tikitin tsayawa takaran Shugaban kasa a karkashin Jamm'iyar PDP...

BABBAN TARON KUNGIYAR YADA LABARAI TA NAJERIYA KARO NA 76.

0
A yau ne 22 ga watan maris 2022,kungiyar yada labarai ta Najeriya ke gudanar da babban taron ta karo na 76 a Abuja. Taron wanda...

HANAAN BUHARI TA HAIFI DA NAMIJI A KASAR TURKIYA.

0
A lahadin da ya gabata ,ashirin ga watan maris(20-03-2022).ne aka samu karuwa a fadar Shugaban kasa Muhammadu Buhari. Hanaan 'ya ce ga shugaba Buhari da...

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kame tsohon Gwamnar Anambra Willie Obiano.

0
Gwamnan Obiano wanda ya shafe watanni yana cikin jerin sunayen da  hukumar ta EFCC ta ke fako. By Fatima Abubakar An kama tsohon Gwamnar da misalin...

Shugaba Muhammad Buhari ya rubuto wasikar da ta ba Shugaban Riko na kasa na...

0
Shugaban kasa, Manjo Janar Muhammadu Buhari (mai ritaya) ya umurci gwamnonin jam’iyyar All Progressives Congress da su baiwa shugaban kwamitin riko na kasa...

ASUU TA KARA TSAWAITA YAJIN AIKI DA SATI TAKWAS.

0
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta kara tsawaita yajin aikin da take yi da makwanni takwas bayan da Gwamnatin Tarayya ta gaza yin gamsasshen magance duk wasu batutuwan...

Uwargidan Abba kyari ta yanke jiki ta fadi a cikin kotu yayin da kotu...

0
Uwargidan mataimakin kwamishinan ‘yan sandan da aka dakatar, Abba Kyari, a yau Litinin ta fadi a babban kotun tarayya da ke Abuja. Ramatu Yakubu Kyari...

 Ranakun da aka Kirkiro Jihohi 36 A  kasar Nijeriya.

0
  Ga jerin Jihohi 36 a Najeriya da kwanakin da aka kirkiro su.   Ga su nan.   Jihar Abia.   An kafa jihar Abia a ranar 27 ga watan...