YADDA AKE HADA LEMUN AYABA NA BANANA SMOOTHIE
Wannan lemun ana hadashi da ayaba ne kuma yana da daddi ga kuma kyau wajan gyara mana fata da kuma lafiyar jikin mu. Ayaba...
Mashed potatoes
Mashed potatoes abinci ne da yake da saukin hadawa kuma baya bukatan abubuwa hadawa masu yawa ko tsada, yawanci abubuwan da ake hada shi...
Yadda Ake Hadda Mince Meat Sandwiches
A yau zamu hadda sandwich ne amma na nikkakken nama. Shi sandwich ana amfani ne da bredi wajan hadda shi. Wasu na amfani da...
Yadda Ake Hadda Kilishi Kamar Yadda Akeyi A Kasar Hausa {Beef Jerky}
Kilishi wadda ake kira beef jerky a turance nama ne da ake sarafa shi a yankin Hausawa a Arewacin kasar Najeriya, ko Arewacin lardin...
YADDA AKE HADA SHAYIN ZOBO [HABISCUS TEA]
Shi de zobo yana da matukar amfani ga lafiyar jikin dan adam, kamar yadda Masana sukace zobo musamman bakin nan na temakawa wajen sauko...
HALAKA KWABO [PEANUT BRITTLE]
Halaka kwabo alawa ne da akafi sanin shi a arewacin kasar nijeriya, ana yin shi ne da soyyayen gyada da narkaken siga sa’anan a...
YADDA AKE HADDA BATTERED PLANTAIN
Yanna da gundura ace a ko da yaushe idan mutum zai ci plantain sai dai ya soya ko kuma ya dafa, shiyasa yau zamu...
YADDA AKE HADA YOGHURT SALAD
Shi wannan salad in na daban ne ba irin waenda kuka saba gani bane, ana hadda wannan salad in ne da yoghurt da kuma...
YADDA AKE HADDA CHOCOLATE CUPCAKE
Chocolate cupcake, cake ne amma na chocolate kuma cake ne da ake yinsa a kananan kofin hada cake, yana da zaki ga daddi ga...
YADDA AKE HADA GARIN KUNUN TSAMIYA DA KUNUN TSAMIYA
Yin garin kunun tsamiya wanni hanya ne da zaku bi domin rage wa kanku aiki, shi de kunun tsamiya kunu ne da yake da...