FITTACCEN JARUMI  LAWAN AHMAD YA SAMU KARU DIYA MACE

0
Allah ya albarkaci fittaccen jarumi Lawan Ahmad da iya mace, Lawan Ahmad fittaccen jarumi ne kuma mai shirya shiri ne, wadda aka dadde ana...

KAYYATATTUN HOTUNA DAGA WAJAN SHAGALIN BIKIN YAR FITTACCIYAR JARUMAR KANNYWOOD HAFSAT BARAUNIYA

0
Fittacciyar jarumar Kannywood hafsat idris wadda akafi sanni da hafsat barauniya ta aurar da iyarta watto khadija Ibrahim ishaq. Anyi daurin aure da shagulgulan bikin...

Yusuf Buhari zai angonce da ‘yar Sarkin Bichi,

0
Da namiji tilo guda daya ga shugaban kasan nijeriya Muhammadu Buhari watto Yusuf Buhari,  na shirin angwancewa da diyar Sarkin Bichi, Alhaji Nasir Ado...

JARUMI ADAM A ZANGO YA NEMI TSARI DAGA LUWADI

0
Fittaccen jarumi, mawaki kuma makidi a kamfanin shirya fina finai ta Kannywood Adam A Zango ya nimi tsari daga niman maza watto luwadi da...

Tayi sujjadar godiya ga Allah bayan da ta gan Ni inji mawaki Nura M...

0
Shahharraren mawaki, wadda yayyi fice a kamfanin shirya fina finai ta Kannywood, haka zalika, ya kasance mai dumbim masoya kuma ana ganin wakansa a...

Da, mahukunta sun shigo harkokin fina-finai da an gyara duk wata barna a masana’antar...

0
Fittaccen mai shirya fina-finan Hausa ta Kannywood  watto Malam Aminu Saira,  ya bayyana cewa, idan har ana son a gyara harkokin fina-finai to wajibi...

ALLAH YAYYI WA RABI’ATU HARUN MATAR DA TAYI WAKAR ‘MAI DARAJA ANNABI MA’AIKI RASUWA

0
                            Fitacciyar mai wakokin yabon annabi sayyada Rabi’atu Harun ta rigamu gidan...

Tsohuwar jarumaMansur Isah Tayiwa Gwamantin Nigeria Martani Mai Zafi Kan Sace Dalibai

0
Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa ta Kannywood kuma mata ga fittaccen jarumi kuma mawaki san musa danja watto Mansurah Isah ta bayyana bakin cikinta  kan...

JARUMI ALI NUHU YA CIKA SHEKARU 47 JARUMAI KANNYWOOD SUN TAYA SHI MURNA AMMA...

0
Fittacce  kuma shaharraren jarumin Kannywood da nollywood ali nuhu wadda akafi sani da sarki ali nuhu ko sarki ya cika shekara arba’in da bakwai...

TAMBAYAN DA YAFI BANI HAUSI SHINE YAUSHE ZAKAYI AURE INJI MORELL

0
Shaharreren mawakin hip hop na arewacin nijeriya daga borno watto Musa Akilla wanda akafi sani da Morell ya bayyana abun da yafi cin mai...