Monday, November 25, 2024

Kungiyar masu ba da shawara kan harkokin kiwon lafiya, ta ce ma’aikatan kiwon lafiya...

0
Kungiyar masu ba da shawara kan harkokin kiwon lafiya ta Najeriya ta nuna cewa tara daga cikin 10 masu ba da shawara kan harkokin...

NNPC LTD, tace kada ‘yan Najeriya su shiga siyan Man fetur na firgici,domin babu...

0
karon farko cikin makonni bayan da aka fara karancin Man Fetur, Gwamnatin Tarayya a ranar Laraba, inda ta bayyana cewa babu wani shiri na...

Sarkin Zazzau Ahmad Bamali,yayi kira ga mata da su jajirce wurin neman kowane ilmi...

0
Sarkin Zazzau, Ahmad Bamali, ya ce Najeriya na bukatar shugabannin da za su gyara matasa domin su kasance masu rikon amana a kasar nan...

Gwamnatin ta biya kungiyar ASUU cikakken albashin watan Nuwamba 2022.

0
Malaman da ke karkashin kungiyar malaman jami’o’i sun karbi cikakken albashi na watan Nuwamba 2022, kamar yadda aka ruwaito. An kuma tattaro cewa bashin watanni...

Tsohon dan wasan Ingila, Heskey ya bukaci Liverpool da ta sayi Osimhen

0
Tsohon dan wasan Ingila Emile Heskey ya shawarci Liverpool da ta sayi Victor Osimhen. Rahotanni sun bayyana cewa Liverpool na cikin kungiyoyin da ke son...

Kofin Duniya: Benzema zai koma tawagar Faransa

0
Karim Benzema na iya sake komawa cikin tawagar Faransa a gasar cin kofin duniya na 2022. Tun da farko an cire dan wasan mai shekaru...

Kiwon Lafiya: Bagudu ya amince da zaftare kashi 3% daga albashin ma’aikatan gwamnati

0
Gwamna Atiku Bagudu na jihar Kebbi ya amince a cire kashi 3% na albashin ma'aikatan gwamnatin jiharsa a karkashin shirin inshoran lafiya na Kebbi...

Gwamnatin tarayya ta fara bada hutun haihuwa ga ma’aikatan gwamnati maza

0
Gwamnatin tarayya ta amince da fara hutun haihuwa na kwanaki 14 ga ma’aikatan gwamnatin tarayya maza. An ce hutun haihuwa na jami’an maza da matansu...

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya aika sakon ta’aziya ga sanata Magatakarda Wamako,a bisa rasuwar...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jajanta wa Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko bisa rasuwar matarsa, Hajiya Atika. A cikin sakon ta’aziyyar da ya fitar a ranar...

KOTU TA SAKE TABBATAR DA SANATA AISHATU BINANI A MATSAYIN YAR TAKARAR KUJERAR GWAMNA...

0
Wata kotun daukaka kara da ke zamanta a Yola, babban birnin jihar Adamawa ta mayar da Sanata Aishatu Ahmed Binani a matsayin 'yar takarar...

Stay connected

65,033FansLike
163,299FollowersFollow
1,971FollowersFollow
27,500SubscribersSubscribe
- Advertisement -

Recent Posts