Darakta Hassan Giggs da matarsa Muhibbat Abdulsalam sun cika shekaru goma sha uku da...
Fittaccen darakta a kamfanin shirya fina-finan hausa ta Kannywood Hassan Giggs da matarsa tsohuwar jarumar Kannywood Muhibbat Abdulsalam sun cika shekaru goma sha uku...
Shehu Abdullahi dan kwallo ya auri yar kannywood Naja’atu
Ayiri ri ! A makon daya gabata ne aka daura auren wancan shahararren dan wasan kwallo Nigeria watau Abdullahi Shehu tare da amaryarsa wacce...
Duk wanda ya kira ni kan ci gaban Kannywood zan je – Naburaska
Fitaccen Jarumin masana’antar shirya fina-finan hausa ta Kannaywood Mustapha Badamasi wadda akafi sani da Naburaska ya ce, duk dan siyasar da ya kira su...
Har hana mu yin sana’ar fim akayi amma hakan bai sa na sauya Jam’iyya...
Fitaccen Jarumi kuma mawaki a masana’antar shirya fina-finan hausa ta Kannaywood, Sani Musa Danja wadda akafi sanni a sani danja ya ce, ya tsaya...
Da Gangan ‘Yan Fim Suke Janyo Abin Ce-Ce-Ku-Ce Inji Daso
Jaruma wadda mabiyanta a shafin Instagram suka kai miliyan daya, yayin da ba,a samun jarumai mata masu shekarunta da irin wannan adadi .
Fitacciyar jarumar...
Nura M Inuwa Ya Saki Albums Dinsa Na 2021
Shahararren mawakin Hausar nan na Kannywood Nura M. Inuwa ya yi wani sabon albisir wa masoyansa kan sabon kundin wakokinsa da zai sake.
Nura M....
IBB saurayina ne amma yanzu bama tare domin na rabu da shi, in ji...
Ummi Ibrahim, fitacciyar tsohuwar jarumar Kannywood wacce aka fi sani da Ummi Zee Zee, ta tabbatar da rade-radin da ke cewa ta yi soyayya...
Jaruma Rukayya Dawayya Ta Gina Katafaren Gida
Fittacciyar jaruma kuma mai shirya fina_finai a Kannywood rukkaiya umar santa wadda akafi sanni da rukkaiyya dawayya ta gina katafaren gida.
Kamar yadda jarumar ta...
Ministan Buhari mai shekaru 74 ya auri budurwa mai shekaru 18
Ministan aikin noma da raya karkakara, watto Sabo Nanono ya auri yarinya mai shekaru 18 a ɗaurin auren da aka yi cikin sirri kamar...
BABBAN BURINA SHINE NAGA TURAWA SUNA JIN WAKOKIN HAUSA INJI MAWAKI DAN MUSA GOMBE
Mawaki mai tasowa dan jihar Gombe Musa Muhammad Dan Musa wadda akafi sanni da Dan Musa ya bayyana babban burinsa a wanni hira da...