Saturday, April 27, 2024

 Jaruman Kannywood mata Da Suka janyo cece ku ce a shafukan Sada zumunta

0
   A yayin da jaruman Kannywood ke ci gaba da fuskantar kalubalen sana’a da zamantakewar al’umma a muhallinsu, wasu ‘yan wasan kwaikwayo mata sun tsunduma...

Sarkin Musulmi Muhammadu Sa’ad Abubakar III ya cika shekaru 66 a duniya.

0
A ranar Laraba ne da ya gabata,Shugaban kasa, Manjo Janar Muhammadu Buhari (mairitaya),ya bi sahun daukacin al’ummar Musulmi wajen taya Sarkin Musulmi Muhammadu Sa’ad...

Jarumi Ali Nuhu Ya wallafa Sabon Hoton Dan Sa, Ahmad A Yayin Da Yake...

0
Iyaye da yawa suna ba wa 'ya'yansu daman zabi a lokacin zabar abun da suke so su zama. Shahararren jarumin Kannywood Ali Nuhu ya...

Mutuwar dana ya kawo karshen rashin jituwa na da mawaki Wizkid na shekaru 12...

0
  Fitaccen mawakin kasar Najeriya na Afrobeat, David Adeleke, wanda aka fi sani da Davido, ya bayyana cewa, a lokacin da ya yi fama da...

Ni da mata ta mun sami matsala a safiyar yau kafin mu tafi aiki....

0
  Ni da Mata ta duk mun yi fushi da juna.  Daga yanayin fuskata, matata ta san cewa na shirya sosai don ci gaba da...

Allah yayi wa Mahaifiyar dan wasan kannywoodHaruna Talle Maifata Rasuwa

0
  Allah yayi wa mahaifiyar Jarumin kannywood Haruna Talle Maifata rasuwa , A yau ranar 13 ga watan junairun 2022. Za ayi jana'izarta a gidanta...

Kayattattun Hotunan  Kafin Biki Na Yusuf Buhari Da Zahrah Bayero

0
Da namiji tilo guda ga shugaban kasan nijeriya Muhammadu Buhari, Yusuf Buhari zai auri iyar sarkin Bichi Nasir Ado Bayero, Zahra Bayero. Daurin auren da...

DUK ZAMAN DA ZAMUYI DA HUKUMAR HISBAH BA ZAI ZAMA MAFITA BA A WAJEN...

0
Fitaccen Jarumin masana'antar  ta kannywood Tahir Muhammad Fagge Wanda aka fi sani da Tahir Fagge ya bayyana cewa kalubalen da Masana antarsu ke fuska,...

A sanadiyar mutuwar Ifeanyi, Davido ya auri budurwar sa Chioma a sirrance.

0
.Davido da Chioma  sun sha wahala tare da bakin ciki sakamakon rashin dansu, Ifeanyi Adeleke. Gistlovers blog ya yi zargin cewa mawakin ya auri Chioma...