Sunday, October 6, 2024

Fitacciyar mawakiyar Indiya Lata Mangeshkar ta rasu tana da shekaru 92 a duniya

0
Lata Mangeshkar fittaciya ce ta waƙar Hindi, tayi waƙoƙi sama da 5,000 wakokin cikin fina-finai sama da 1,000. Shahararriyar mawakiyar Indiya Lata Mangeshkar, wadda ta...

Allah yayi wa Mahaifiyar dan wasan kannywoodHaruna Talle Maifata Rasuwa

0
  Allah yayi wa mahaifiyar Jarumin kannywood Haruna Talle Maifata rasuwa , A yau ranar 13 ga watan junairun 2022. Za ayi jana'izarta a gidanta...

Fada ne yabarke tsakanin Sarkin Waka Da Nafisa Abdullahi hakan ya sa ta janye...

0
Mun samu jita-jitan cewa a wata  daya gabata ne rikici ya barke tsakanin Jaruma Nafisa Abdullahi da Naziru Sarkin waka wadda yakai ga fada...

Allah yayiwa jarumin kannywood Ahmed tage rasuwa.

0
Allah yayiwa daya daga cikin fitaccen jarumi mai daukar hoto (camera man) na masana’antar kannywood malam Ahmad Aliyu tage rasuwa, tage ya rasu ne...

Rahama Sadau Za Ta Yi Fim Din Bollywood A Karon Farko Bayan An dakatar...

0
Jarumar fina -finan kasar Najeriya, Rahama Sadau, na shirin fara fitowa a masana'antar fina -finan Indiya na Bollywood. Sadau, a ranar Alhamis daya gabata, ta...

KAYATATTUN HOTUNAN BIKIN DINAN CIKA SHEKARU SITIN NA MAI MARTABA MUHAMMAD SUNUSI NA BIYU

0
A ranar goma sha biyar ga watan augusta, shekara ta 2021 ne, kungiyar Nigeria Platform (NP) suka hadawa Mai Martaba Muhammad Sunusi Lamido na...

Kayattattun Hotunan  Kafin Biki Na Yusuf Buhari Da Zahrah Bayero

0
Da namiji tilo guda ga shugaban kasan nijeriya Muhammadu Buhari, Yusuf Buhari zai auri iyar sarkin Bichi Nasir Ado Bayero, Zahra Bayero. Daurin auren da...

TSOHUWAR JARUMAN FINA FINAN HAUSA MANSURAH ISAH TAYI ZAZZAFAN MARTANI KAN RABUWAN AURENTA.

0
Fitacciyar jaruman finafinan hausa kuma tshohuwar matan jarumi sani danja mansurah isah tayi Allah wadai da irin kalaman da mutane keyi mata na suka...

Allah Yayiwa Babban Mawaki Sound Sultan Rasuwa.

0
‘Yan Nigeria na cike da alhinin rasuwar babban mawakin turanci da yaren yarbawa, Olanrewaju Ganiu Fasasi wanda aka fi sani da sound sultan Mawakin ya...

Stay connected

65,033FansLike
163,299FollowersFollow
1,971FollowersFollow
27,500SubscribersSubscribe
- Advertisement -

Recent Posts