An kaddamar da gyare-gyaren tituna 135, na gundumomi da dama a Abuja.
Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Mista Nyesom Wike, ya gargadi ‘yan kwangilar da ke kula da aikin gyaran hanyoyi 135 a babban birnin tarayya...
Shugaba Buhari yayi alkawarin kawo karshen rashin tsaro a wannan shekaran
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi alkawarin kawo karshen rashin tsaro a kasar kafin karshen wannan shekara.
Buhari ya ba da wannan tabbacin ne a...
FCT-IRS na buƙatar cikakkun bayanai na ƴan ƙasashen waje da kamfanoni don takaddun shaida.
A ci gaba da kokarin da take yi na daidaitawa da inganta kudaden shiga na cikin gida na Abuja, hukumar tattara kudaden shiga na...
Babban Alkalin Babban Kotun Shari’a Hussein Yusuf Ya Yi Alkawarin Cewa Zai Mangance...
Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Mista Nyesom Wike, ya yi kira ga Hukumar Shari’a ta Babban Birnin Tarayya, Abuja, da ta duba matakin ba...
Gudanar Da Mulki A Zamanance: Jihar Gombe Ta Sha Ruwan Lambobin Yabo.
...Yayin Da GOGIS Ta Zama Zakara A Tsarin Taswira Da Zamanantar Da Harkokin Filaye.
...Hukumar Tabbatar Da Bin Ƙa'idoji Da Tsare-Tsare Na Gombe Kuma Ya...
INEC RELEASES FINAL LIST OF CANDIDATES FOR THE 2023 POLLS.
The leadership of the New Nigerian Peoples Party (NNPP)had made a press statement on the release of the final list of candidates contesting for...
Bom ya jikkata wasu a taron gangami na Jam’iyyar APC a filin Ojukwu da...
Mutane 3 ne suka jikkata sakamakon wasu bama-bamai biyu da ake zargin sun tarwatsa taron gangamin jam’iyyar APC a filin wasa na Rumu-Woji, da...
Hukumar ba da agajin gaggawa ta yi taron karawa juna sani.
Babban Darakta Janar na Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Tarayya, FEMA, Dr Abbas Idriss ya bayyana cewa inganta iya aiki abu ne mai...
Bayanan Naira: yan majalisan Wakilai Sun Yi Barazanar Bayar Da Hukuncin Kamo Emefiele da Shugabannin...
Shugaban Majalisar Wakilai, Femi Gbajabiamila ya yi barazanar bayar da sammacin kama Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele da wasu daraktocin bankunan kan...
Dogara da Keyamo sun yi arangama akan Buhari da Tinubu.
Kakakin kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress, Festus Keyamo; Kuma tsohon kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara, sun yi musayar kalamai...